<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Kai Ne Mu Ke Tunawa, Giciyenka da Raɗaɗi LW110</title>
<lyrics>[V1]
 1) Kai ne mu ke tunawa, giciyenka da raɗaɗi.
 Ga mu nan a durƙushe, Ubangiji Yesunmu.

[V2]
 2) Kabari, O Kabari, kana shafe zunubi,
 Ƙaunarsa mai zurfi kuwa, ƙaunar Almasihu ce!

[V3]
 3) Ana duhu loton nan, kana mutuwa tudu can.
 Allah ne ya yad da Ɗan, Almasihu Yesu ne.

[V4]
 4) Ba ka cikin matattu, tashinka ya kwance mu.
 Mu ne naka fansassu, Ubangiji Yesunmu.

[V5]
 5) Zaman tsaro sai mu yi, kwanaki na ƙarshe ne.
 Muna jiran Sarkinmu, Ubangiji Yesu ne.

[V6]
 6) Begenmu mu kai kursiyi tare da Ubangiji,
 Marar laifi kowanne, duka ƴaƴan Allah ne.</lyrics>
<hymn_number>110</hymn_number>
</song>